Ku Zaɓe Ni: Zan Yi Abinda Yafi Na Buhari Idan Na Zama Shugaban Ƙasa – Tinubu

Advertisements

Ɗan takarar shugaban ƙasa ƙarƙashin tutar jam’iyyar APC Bola Ahmad Tinubu, ya sha alwashin cewar idan aka zaɓe shi shugaban Nijeriya zai yi abinda da yafi na Buhari na inganta ƙasar, tare da mayar da hankali wajen samawa matasa ilimi da samar da tsaro.
Kazalika ya kuma yabawa gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike kan ƙalubalantar takarar shugaban ƙasa ta Atiku Abubakar.
Tinubu ya bayyana haka ne a wajen taron yaƙin neman zaɓensa a Kano ranar Laraba.
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like