YANZU-YANZU: A bamu kwanaki 10 zamu zaƙulo Tiriliyan 85 da aka karkatar a CBN

Advertisements

Hon. Gudaji Kazaure ya roki Shugaban Ƙasa Buhari da ya basu kwanaki 10 na aiki kawai domin zakulo kuɗin da ake kokarin karkatarwa a CBN. A wata hira da suka yi da DCL Hausa yace yanzu haka ana ceman karkatar da kuɗin ne.
Yace ana canza kuɗin ne zuwa Dala a fara Investment da su. Yace shiyasa aka yi shiru sai an gama karkatar da kuɗin sai a waiwaye su ace masu karya suke. Yace amma yana rokon Shugaban Ƙasa Buhari da ya basu kwanaki 10 kacal domin gudanar da aiki a CBN.
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like