Nasha bawa Rahama Sadau kuɗin babur da wasu hidimomin – Tsohon saurayinta ya koka

Advertisements

Na Sha Baiwa Rahama Sadau Kudin Babur Da Na ‘Yan Kananun Hidindimu, Amma Yanzu Ta Wuce Aji Na, Saboda Daukakar Da Allah Ya Yi Mata, Cewar Saurayinta Na Kuruciya
DUBA WANNAN👉 https://bit.ly/3ruFOdf
Saurayin Rahama Sadau tun ta kuruciya, Shu’aibu Abdullahi ya bayyana yadda soyayyarsu ta kaya a lokacin suna ajin SS2 a shekarar 2014 da jarumar.
KARANTA WANNAN👉 https://bit.ly/3McfdcC
A cewarsa, har kudin mashin da ‘yan kananun hidimomi yake mata, daga bisani kuma Allah bai nufa za su yi aure ba. Sannan kuma a yanzu ta wuce ajinsa saboda daukakar da Allah ya yi mata.
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like