Advertisements
Ƙudaji Kazaure ya baiyana wa manema laba rai cewa duk ƙaryace maganan canza fasalin Naira da CBN ta yi.
Ya ce kawai fenti sukayi mata ba wai an buga sabbibane, har ya bada misali cewa da zaka sami tsohuwar kuɗi ka samata rini kaɗan inta bushe sai da gogeta tabbas zatayi kamar sabuwar.
Advertisements
DCL Images
Shiga nan domin ganin cikakken Bidiyon 👇
https://www.facebook.com/dclhausadkura/videos/677113777488111/?app=fbl