Advertisements
Rahotannin da ke shigo mana yanzu sun tabbatar da cewa Jarumin Kannywood Sani Danja da Abokinsa Sanusi Oscar sun samu hatsarin Mota a hanyarsu ta Bauchi
Shafin Kannywood na Instagram ne ya wallafa haka.
Ga abinda suka rubuta “Subhanallah, jarumi sani danja da Abokin aikinsa Sunusi Oscar 442 sun samu hadarin Mota a kan hanyar su ta zuwa bauchi.”