Advertisements
Malamin addinin kirista kuma shugaban cocin INRI Evangelical Spiritual Church, Primate Elijah Ayodele ya yi hasashe mai yiyuwa jam’iyyar PDP ta lashMalamine zaɓen Gwamna a Katsina a shekarar 2023.
Duba nan👉https://bit.ly/3IEq8gQ
Malamin a wata sanarwa dauke da sa hannun mai taimaka masa kan harkokin yada labarai, Osho Oluwatosin, Primate Ayodele ya gargadi jam’iyya mai mulki, APC da ta yi taka-tsan-tsan domin ya hango PDP za ta jawo abin mamaki a jihar.
Kazalika yayi gargaɗin cewa akwai yiyuwa a samu cin amana a cikin jam’iyyar mai mulki, ta APC.