Advertisements
Ga sunayen yan karamar hukumar Rimi da INEC ta lika kuma za ta tantance su don aikin zaben dake tafe.Allah Ya ba mai rabo sa’a.
Duba nan👉https://bit.ly/3IEq8gQ
Ina Yan karamar hukumar Dutsinma dake son a samo masu sunayen wadanda suka cike aikin zaɓe? To ga naku nan ku diba, an kuma fara tantance na karamar hukumar tun jiya Alhamis.
Allah Ya bada sa’a