Labari mai daɗi: An sake gano wata rijiyar man fetur a wata jihar Arewacin Nijeriya

Advertisements

Babban jami’in kamfanin na NNPC, Mele Kyari, a wata sanarwa da kakakin hukumar Garba-Deen Mohammad ya fitar ranar Juma’a a Abuja, ya ce sakamakon binciken da aka gudanar ya tabbatar da kasancewar albarkatun iskar gas a jihar.
Ta ce an gano hakan ne a ci gaba da gudanar da ayyukan hakar mai a cikin ruwa a cikin kasar, inda ta kara da cewa za ta tona rijiyar mai ta farko a jihar Nasarawa a watan Maris din 2023.
A ranar 5 ga watan Janairun 2023 ne aka bayyana cewa kamfanin na NNPC yana neman danyen man fetur a wasu wurare a arewacin kasar, bayan gano wasu rajijoyi a jihohin Bauchi da Gombe.
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like