WATA SABUWA: Jami’an mu ba su mamaye Hedikwatar CBN ba, labarin karya ne – DSS

Advertisements

Da yammacin yau Litinin an samu labari a wasu kafafen yada labarai na Nijeriya, sun wallafa cewa hukumar DSS ta mamaye hedikwatar CBN domin cafke gwamnan babban bankin.
Sai dai Ma’aikatar harkokin wajen kasar ta musanta kai hari ofishin gwamnan babban bankin Najeriya, Godwin Emefiele.
A wata sanarwa da kakakin hukumar DSS, Peter Afunanya ya fitar ranar Litinin, hukumar ta musanta kama Emeifele.
Hukumar DSS sun bayyana cewa wannan labarin karya ne, da yaudara, jami’ar basu mamaye Hedikwatar CBN ba.
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like