DA DUMI-DUMI: Jami’ar Canada ta fara bayar da Tallafin karatu ga masu sha’awa

Advertisements

Tallafin karatu a bangaren digiri na Bachelor, Masters and PhD a kasar Canada a bangarori da dama.
Hukumomin Jami’ar Saskatchewan sun bayyana fara bayar da tallafin Karatu ga masu sha’awa, masu kwalin Digiri da Masters, da kuma kwalin PhD.
Ga masu sha’awa su shiga wadannan links din don nema👉 https://admissions.usask.ca/requirements/deadlines.php#Requirementsanddeadlines
©️ Ahmed El-rufai Idris
Kaduna State Coordinator Zumunta Youth Awarenesses Forum
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like