Advertisements
Cikin Kwanaki Uku Mun Kashe Naira Milyan 400 Wajen Turawa ‘Yan Nijeriya Sakonni Game Da Shigar Da Tsoffin Kudade Bankuna Kafin A Kai Wa’adin Daina Karbar Su, Cewar Babban Bankin Nijeriya, CBN
Babban bankin Najeriya CBN ya bayyana cewa har yanzu yana ci gaba da turawa Yan Nijeriya sakonni kan daina karbar tsofaffin kuɗi 👉 www.cbn.gov.ng
Masu karatu me za ku ce?