Advertisements
Fitaccen Malamin Addinin Musulunci, Dr. Ahmad Abubakar Gumi ya bayyana cewa A Tarihin Najeriya Babu Wani Shugaban Kasa Da Ya Kashe Fulani Makiyaya Kamar Buhari.
Babban Shehin Malamin Mazaunin jihar Kaduna da ke arewacin Najeriya ya bayyana haka a ranar Asabar 21 ga watan Janairu na shekarar 2023.