Advertisements
Ado Gwanja ya fitar da sabuwar waka mai suna Luwai bayan Chas da Warr
Fitattacen mawakin Arewacin Najeriya Ado Isa Gwanja ya saki sabuwar waka mai suna Lu’wai bayan wasu fitattun wakokin da yayi a baya bayanan kamar wakar Asosa da kuma warr.