Advertisements
Wanda basu nemi aikin kidayan nan ba ku sani har yanzu yanar gizon tana bude ga yadda zaka nemi aikin NPC National population commission
Dafarko ka shiga recruitment portal nasu na National population commission kana shiga ka taba Nan 👉 https://2023censusadhocrecruitment.nationalpopulation.gov.ng/Nin
ku lura da kyau da rubutun da yake akan portal zai baka option da zakasa NIN number ɗinka wato nabar jikin katin ɗan kasan ka a wurin saika danna verify kana taɓawa zai damar fara rijistar neman aikin .
Zakayi Upload Result dinka shaidar kammala karatun ka .
Zaka dauki hoton kanka ka yi upload akan yanar gizon hukumar .
Allah ya bada sa a
©️Ahmed El-rufai Idris
Kaduna State Coordinator Zumunta Youth Awarenesses Forum.