WATA DABAN: Kashim Shettima Shine Shugaban Yan Boko Haram, Hajia Naja’atu

Advertisements

WATA DABAN: Kashim Shettima Shine Shugaban Yan Boko Haram, Hajia Naja’atu
Hajia Naja’atu Usman ta bayyana cewa dan takaran mataimakin shugaban kasa na APC, Kashim Shettima, shine shugaban yan ta’addan Boko Haram. Ta bayyana cewa Allah ya kiyaye shugaban yan ta’adda ya zama mataimakin shugaban kasa a Najeriya. 
Ta ce dalilin da yasa ta fadi hakan shine lokacin da Kabiru Sokoto, dan Boko Haram ya kai hari Bam cocin Katolika a jihar Neja, gidan Kashim Shettima ya boye.
JARIDAR ALFARMA 
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like