YANZU-YANZU: Emefiele ya sake fitar da sabon sanarwa kan canjin tsofaffin kuɗi

Advertisements

Ina tare da Majalissa dangane da cigaba da karɓar Tsaffin Kudade a Bankuna – Emefiele.
Daga Wakilin mu  Janaidu Amadu Doro.
man Babban Bankin Najeriya Godwin Emefiele ya ce bankunan ƙasar nan za su ci gaba da karɓar tsaffin takardun kuɗi daga hannun mutane har zuwa bayan wa’adin 10 ga watan Fabrairu, lokacin da za a daina amfani da  takardun kuɗin. 
Mista Emefiele ya bayyana hakan ne a lokacin da ya je a gaban kwamitin wucin-gadi kan sauya fasalin kuɗin ƙasar na majalisar wakilan Najeriya. 
Da ya ke jawabi a gaban kwamitin Emefiele, ya ce ya yarda da ‘yan majalisar game da sashe na 20 ta dokar CBN Kuma za a yi amfani da ita.
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like