Gwamnonin APC sun yi kira ga Buhari ya bada umarnin a ci gaba da karɓar tsofaffin kuɗi

Advertisements

YANZU-YANZU: Gwamnonin APC Sun Yi Kira Ga Shugaba Buhari Ya Bada Umarnin A Cigaba Da Amfani Da Tsoffin Kudade.

Advertisements

Gwamnonin sun yi wannan kiran ne biyo bayan da Gwamnan babban bankin Najeriya, CBN ya ƙara wa’adin kwanaki 10 domin ci gaba da karbar tsofaffin kuɗin.
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like