Advertisements
Mataimakin Shugaban Kwamitin Kuɗi da Harkokin Bankuna na Majalisar Wakilai ta Ƙasa Hon. Hafizu Ibrahim Kawu Tarauni ya bayyana yadda suka nuna wa Gwamnan CBN Godwin Emefele ƴatsa a Majalisa.
Hafizu Kawu ya ce, matakin CBN na ƙayyade wa’adin amfani da tsofaffin kuɗi tsauwalawa ne ga jama’a kuma ba za su amince ba.
Shiga domin ganin BIDIYON👇https://www.facebook.com/FreedomRadioNigeria/videos/897387944802868/?app=fbl