Buhari bashida laifi kan ƙarancin Naira a Nijeriya cewar Peter Obi yace ayiwa Buhari Uziri

Advertisements

A cewarsa, NIS ta yi shirin wayar da kan ‘yan kasar waje mazauna Najeriya game da ka’idoji da dokokin da ke tattare da zaben kasar, tare da ilmantar dasu matakin da ake dauka kan wanda ya saba. 
Idan baku manta ba, kwanaki kadan ne ya rage a yi zaben shugaban kasa a Najeriya, ana zaman dar-dar kan abin da zai iya biyo baya, rahoton Daily.
KARA KARANTA WANNAN 
Karshen alewa: Matashi ya shiga tasku, an gano shi ke kai wa ‘yan bindiga abinci a wata jihar Arewa
 “Yawancin mutanen da ke cikin wannan lamari matasa ne maza da mata, daga Jamhuriyar Nijar, Benin da Ghana.
 “Sun ce wadanda suka basu wurin zama a Najeriya ne suka karfafa musu gwiwar yin PVC kuma wai su kada kuri’a a lokacin zabe don su kara adadin yawan kuri’u ga wasu ‘yan takarar da suke so.” An kama wasu ‘yan kasar.
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like