Malami ya nemi kotun koli tayi watsi da karar da Gwamnoni suka kai Gwamnatin tarayya

Advertisements

Atoni-Janar Malami ya nemi kotun kolin Najeriya ta yi watsi da karar da gwamnatocin Jihohi suka shigar na neman kawo karshen wa’adin tsohon takardun kuɗi.
A wannan makon ne dai Gwamnonin Jahohin Kogi, Kaduna, da Zamfara suka kai Gwamnatin tarayya kara kotu, kan dakatar da wa’adin hana karbar tsofaffin kuɗi daga ranar 10 ga watan Fabrairu.
Sai dai Malami ya nemi kotun ta yi watsi da wannan karar da Gwamnonin suka kai.
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like