Zamu ɗaiɗaitaku idan kuka taimaki Ukraine – Gargaɗin Kasar Rasha Ga Birtaniya

Advertisements

Ofishin jakadancin Rasha a Birtaniya ya gargaɗi gwamnatin Birtaniya a ranar Laraba kan cewa kada ta sake ta aika jiragen yaƙi zuwa Ukraine, yana cewa hakan zai iya kaiwa ga matakin soji da kuma janyo rikicin siyasa ga yankin Turai da duniya baki ɗaya”.

Shugaban Ukraine Volodymyr Zelensky ya je Birtaniya a yau domin tattaunawa da jami’ansu, ciki har da sarki da kuma firaiminista.

Advertisements

Volodymyr Zelensky ya yi roƙo ga gwamnatin Birtaniya da ta taimakawa Ukraine da jiragen saman yaƙi, a yaƙin da take yi da Rasha.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *