Abubuwa biyar da CBN ta haramta wa yan Nijeriya su yi da Sabbin Takardun kuɗaɗe

Advertisements

Babban Bankin Nijeriya wato CBN ya gindaya sharudda guda biyar game da sabbin takardun kuɗaɗen da aka bugo. Wanda kuma ta bayyana cewa zata hukunta duk waɗanda aka kama sun karya wadannan sharuddan.
– An haramta ayi liki da sabbin kuɗi a wajen taron biki ko wani Shagalin.
– An haramta cimimeye Takardun Sabbin kuɗi
– An haramta sayen sabbin kuɗi da kuɗi
– An haramta yin kwalliya da sabbin kuɗi ga kek din Birthday do filawa.
– An haramta yin huda ko yaga takardun sabbin kuɗi
Ku shiga👉 www.cbn.com 
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like