Ba mu da takardun buga sabbin kuɗi shiyasa aka samu ƙarancinsu a Nijeriya – Emefiele

Advertisements

Gwamnan babban bankin Najeriya CBN
Emefiele ya ce Babu takardun buga sabbin kuɗi ne ya sa ake samun karancin su a fadin kasar Nijeriya. 
Emefiele ya ce, Yanzu haka mun aika kasashen Ingila da Jamus domin su buga mana takardun buga naira 500 da 1000. Sai dai kuma sun ce ba za mu samu ba nan kusa za mu bi layi ne muma.
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like