Jerin wasu Jahohin da Tinubu, Atiku da Peter Obi suka lashe a zaɓen 2023

Advertisements

Ɗan takarar Shugaban Kasar Nijeriya a jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar ya lashe zabe a Jahohi 10 a zaɓen shekarar 2023.
Sokoto
Osun
Katsina
Gombe
Kebbi
Adamawa
Kaduna
Akwa Ibom
Yobe
Taraba
A bangare guda kuma ɗan takarar Shugaban Kasar Nijeriya a jam’iyyar LP, Peter Obi ya lashe zabe a Jahohi akalla guda 8.
Lagos
Enugu
Nasarawa
Edo
Imo
OBI
Delta
Anambra
Hakazalika mai neman takarar Shugaban Kasa a Jam’iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu ya lashe Jahohi.
Zamfara
Benue
Niger
Ikiti
Ogun
Ondo
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like