YANZU-YANZU: Kotun Koli ta bayar da umarnin a ci gaba da karɓar tsofaffin kuɗi na 200, 500 da 1000

Advertisements

A ranar juma’a ne dai Kotun Koli ta bada umarnin a ci gaba da amfani da tsofaffin takardun kuɗi na Naira 200, 500, da 1,000 har zuwa ranar 31 ga watan Disamba.

Advertisements

Zaman wanda aka fara tun kafin zaɓen Shugaban Kasar Nijeriya na shekarar 2023, wanda a yau aka ci gaba da shari’ar, inda ta ce a ci gaba da karɓar tsofaffin takardun kuɗi na Naira dubu ɗaya, da Naira dari biyu, da kuma dari biyar.
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like