AURE A YAU: Ta ya ya zaka gane mace mai tarbiyya a wajen neman Aure – Nusaiba Tasiu Abdulrahim

Advertisements

KI BANI ARON HANKALIN KI 
1.yayin da zakina shigar nuna tsaraici ki,babu wani namijin kamili mai hankali da addini ki birge sa,domin kin gama tallah ta dukkan halittan jikin ki a waje,to me zaki kuma birge shi da shi?
2. Da yawa wasu na tunanin wai wannan shigar bayyana tsaraicin yana saka mace samun masoya,eh zaki samu amma ba mutanan kirki ba.
3.idan zaku gane shigar bayyana tsaraicin mace,sam baya mata kyau kuma nagartattun mazan da suka san kan su basa son irin wannan matan masu nunawa duniya halittan da Allah ya masu.
4.Idan kin birge irin wannan mazan,zasuyi ta zuga ki amma suna zagin ki suna neman tsari daga gare ki, bazasu aure ki ba,sai dai kuyi ta rayuwar bariki a tare da su,duk kin gama tallata wa duniya jikin ki,a irin kishin mazan nan,to me kuma ya miki saura?
5.saboda hakan ki nutsu ki dawo shigar kamala,mace bata rasa masoyi,idan kina shigar kamala shakkan ki irin wannna mazan zasu nayi bazasu kawo miki wasa ba.
Idan kika gyara kanki,kin tsira da mutuncin ki.
Shigar bayyana tsaraicin babu abinda zaina haifar miki sai tsinuwa gun mutane,sai dai mutane banza su biyo ki.
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like