Advertisements
Ma’aikatar Nasims tace ta lura cewa an samu tsaikon biyan wasu bankunan ne sakamakon wasu matsaloli na tsarin gudanar da aiki, wanda hakan ya sa da yawa daga cikin wadanda suka ci gajiyar tallafin ba su samu alawus dinsu na watan Oktoba da Nuwamba ba.
Amma muna tabbatar muku da cewa mun magance matsalar kuma ana biyan duk wanda ya cancanta.