Advertisements
Wani Bidiyon na yawo a kafar sadarwa, wanda ke nuna yadda aka kone kimanin buhu 100 na tsofaffin takardun kuɗin Nijeriya na Naira 500 da 1000.
Wannan ya faru ne biyo bayan dakatar da karɓar su da Bankuna da CBN suka yi na tsawon kwanaki, inda daga baya kuma bayan an kona su aka samu rahoton cewa a ci gaba da karɓa.