Advertisements
Rundunar sojojin kasa ta najeriya ta bayyana cewa ayau juma’a yanar gizon daukar ma’aikata ga wadanda ke da sha’awar shiga aikin sojan kasa .
An soma rijistar ne tun ranar 13 ga watan Maris zuwa 14 ga April 2023, masu sha’awar shiga su ziyarci yanar gizon nan 👉 https://recruitment.army.mil.ng/darrr
©Ahmed El-rufai Idris
Kaduna State Coordinator Zumunta Youths Awareness Furum.