YANZU-YANZU: Ayarin Motocin Gwamna Masari sun yi hatsari, mutum uku sun mutu

Advertisements

Tawagar Motocin Gwamna Aminu Bello Masari na jihar Katsina sun yi hatsari, inda kawo yanzu aka tabbatar da mutuwar mutane uku, kamar yadda jaridar DW ta ruwaito. 
Hakan dai ta faru ne a yayin da gwamnan ke kan hanyarsa ta zuwa mahaifarsa da ke Karamar Hukumar Kafur a ranar Juma’a da daddare domin zaben gwamna da ake yi a wannan Asabar.
Cikakken bayani na tafe.. 
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like