Advertisements
Gwamna Inuwa Yahaya ya yi nasarar zarcewa a kan kujerarsa.
Hukumar zabe ta ayyana Yahaya a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan jihar Gombe.
Ya kayar da babban abokin hamayyarsa na PDP da tazarar kuri’u da tazarar kuri’u 74,493.