BINCIKE: A yi hattara wajen Buɗa Baki (Shan Ruwa) a wannan yanayi na zafi don gujewa samun matsala

Advertisements

Salamu Alaikum, Sako daga kungiyar likitoci musulmi, cewa duk wanda ya yi Azumi idan zai yi buda baki, kada ya fara shan ruwan sanyi ko wani lemo mai sanyi, sai bayan ya sha wani abu mai dumi.
Domin hantar mutane tana bushewa  sakamakon yanayi zafi da muke ciki, Dr Lawan Yusuf Fagge, shine ya fassara domin tunasar da Musulmi, kayi kokarin turawa Musulmi akalla mutane biyar. Salamu Alaikum.
Allah yasa mun shiga watan Ramadan cikin sa a, Allah ya ƙarba mana Ibadun da zamuyi cikinta Ameen.
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like