Yanzu-Yanzu: Ana bin kowane ɗan Nijeriya bashin Naira dubu 385,000 – Bincike

Advertisements

Ana Bin Kowane Ɗan Nijeriya Bashin Naira Dubu Ɗari Uku Da Tamanin Da Biyar 
Daga Comr Nura Siniya 
A sabuwar kididdigar da ofishin kula da basussuka na Najeriya DMO ya fitar sun bayyana cewa Gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari ta ciwo ma Najeriya bashin zunzurutun kudi har naira tiriliyan saba’in da baƙwai 77Tr.
Wanda yanzu an yi kiyasin bashin da ake bin kowane dan Najeriya ya kai kimanin naira dubu dari uku da tamanin da biyar 385,000.
A matsayinka na ɗan Nijeriya shin kana da masaniyyar ana bin ka bashi?
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like