Advertisements
Shayin kyankyaso yana maganin tetanus da kuma gyambo. Ga mai fama da fungal da bacterial infections kuma, yana da gayan muhimmanci a daka masa yajin musamman kayin kyankyason ya rinqa barbaɗawa akan abinci safe da yamma, insha Allah zai ga chanji.
Don shi kyankyaso ɗin yana ɗauke da ƙaƙƙarfan sinadarin ANTIBIOTIC; shi ya sanya ma yake rayuwa abinsa a wajen datti da ƙazanta da’iman amma kuma shi lafiya yake tsaf-tsaf.
Wannan ba sabon abu ba ne a wajen turawan Girka da mutanen Misra.
Don neman ƙarin bayani: