FASAHA: Yadda zakuyi ‘Report’ a shafin Facebook cikin sauƙi ba tare da kunsha wahala ba

Advertisements

Da zaran ka fuskanci wata matsala a Facebook ɗinka, ta yiwu kuma shiga setting domin yi masu Report yana baka wahala, a sauƙaƙe sai kawai kayi Shaking wayarka.. (Ka girgiza wayarka, akan Facebook ɗin)
Zata baka wannan rubutun da kuke gani a hoto, sai kawai kayi masu Report..
Idan ka girgiza wayarka da ƙarfi har akayi rashin sa’a ta faɗi ƙasa ta girgije babu ruwan Saheel..😁
© Salisu Abdurrazak Saheel
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like