Allahu Akbar: Dattijon da ya sayar da gidansa da ya mallaka ya tafi aikin Hajji

Advertisements

Wani Dattijo ya sayar da gidansa daya tilo don ziyartan dakin Ka’aba ya ce ba shi da buri a rayuwarsa Kamar ya ziyarci masallacin Annabi Muhammadu, kafin ya rasu. Subhanallahi!
Allah ya karawa Annabi Daraja. 
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like