Advertisements
Rahotannin da ke shigo mana yanzu sun tabbatar da cewa Kotu A Kano Ta Sake Aikewa Da Sammaci Ga Mawaki Rarara
Ana ƙarar Dauda Rarara ne kan ƙin biyan wasu kuɗaɗen cinikayyar wayoyin Salula da yake karɓa yana raba wa mutane, a wajen wani Ɗan kasuwa mai suna Muhammad Ma’aji kimanin Naira miliyan goma da dubu ɗari uku.