Majalisar Wakilan ta fitar da tsarin hana ficewar Likitocinta zuwa ƙasashen Waje

Advertisements

Majalisar Wakilan Najeriya za ta fara nazari a kan kudirin doka da ke neman tilasta likitoci masu neman kwarewa yin aiki a kasar har na tsawon shekaru biyar.
Kudirin dokar dai na da nufin hana tururuwar ficewar likitocin kasar zuwa kasashen ketare domin yin aiki.
Kuna goyon bayan wannan kudiri?
Ku cigaba da bibiyar shafinmu na Facebook mai suna Jaridar Arewa domin samun wasu ingantattun Labarai na cikin gida dama na wajen ƙasa.
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like