Advertisements
Rahotannin da ke shigo mana yanzu haka sun tabbatar da cewa Sojojin Nijeriya sun samu Nasara daga Allah a cikin watan Azumin Ramadana, inda suka bindige yan ta’adda da dama daga cikinsu.
Yan bindiga 15 sun bakunci lahira yayin da suka kai hari kauyuka a Zamfara.
Sojoji da yan banga sun kai ɗauki da wuri, suka kashe da yawa har da kwamandan yan ta’addan.