Ana hasashen yara masu tasowa za su samu Ilimi cikin Sauki ba tare da su sha wahalaba. Gwamnatin Buhari ta ce dole a fara koyar da yara ‘yan firamari da harshe Iyayensu Hausa, Igbo, Yaroba da sauran harshuna.
Advertisements kokarin tabbatar da ilimi ya wanzu a Najeriya, gwamnatin Buhari ta amince a karantar da daliban firamare…